1 Sar 1:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

a can Zadok firist, da annabi Natan za su zuba masa mai, ya zama sarkin Isra'ila, sa'an nan ku busa ƙaho, ku ce, ‘Ran sarki Sulemanu ya daɗe.’

1 Sar 1

1 Sar 1:26-40