1 Sar 1:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda Ubangiji ya kasance tare da ubangijina, sarki, haka kuma ya kasance tare da Sulemanu, ya fifita gadon sarautarsa fiye da na ubangijina, sarki Dawuda!”

1 Sar 1

1 Sar 1:36-46