1 Sam 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wani mutum daga kabilar Biliyaminu, sunansa Kish, ɗan Abiyel, jikan Zeror, na iyalin Bekorat, dangin Afinya, shi attajiri ne.

1 Sam 9

1 Sam 9:1-10