1 Sam 8:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce wa Sama'ila, “Ka yarda da abin da suka ce, ka naɗa musu sarki.”Sai Sama'ila ya ce wa mutanen Isra'ila, “Kowa ya koma gida.”

1 Sam 8

1 Sam 8:21-22