1 Sam 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana da wani ɗa, sunansa Saul, kyakkyawan saurayi ne. A cikin jama'ar Isra'ila ba wanda ya fi shi kyau, ya fi kowa tsayi a cikin Isra'ilawa duka.

1 Sam 9

1 Sam 9:1-4