1 Sam 3:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Sama'ila, “Zan yi wa Isra'ilawa wani abu, duk wanda ya ji kuwa zai razana.

1 Sam 3

1 Sam 3:5-18