1 Sam 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya zo ya tsaya, ya yi kira kamar dā, ya ce, “Sama'ila! Sama'ila!”Sama'ila ya amsa ya ce, “Ka yi magana, gama bawanka yana kasa kunne.”

1 Sam 3

1 Sam 3:6-18