1 Sam 28:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya riga ya rasu, dukan Isra'ilawa kuwa suka yi makoki dominsa, suka binne shi a garinsu, wato Rama. Saul kuma ya riga ya kori masu duba da masu maita daga ƙasar.

1 Sam 28

1 Sam 28:1-7