1 Sam 28:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Filistiyawa suka kafa sansaninsu a Shunem. Saul ya tattara Isra'ilawa, su ma suka kafa sansaninsu a Gilbowa.

1 Sam 28

1 Sam 28:2-9