1 Sam 28:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya ce, “Za ka ga abin da baranka zai yi.”Akish ya ce wa Dawuda, “Da kyau, zan sa ka cikin zaunannun jarumawan da suke kāre ni.”

1 Sam 28

1 Sam 28:1-12