1 Sam 27:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda yakan fāɗa wa ƙasar, ya hallaka ta, ba zai bar mace ko namiji da rai ba. Ya kuma kwashe tumaki, da shanu, da jakai, da raƙuma, da tufafi, ya komo zuwa wurin Akish.

1 Sam 27

1 Sam 27:8-12