1 Sam 27:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan Akish ya tambayi Dawuda, “A ina ka kai hari yau?” Sai ya ce, “Na kai hari a Negeb ta Yahuza, ko Negeb ta Yerameyel, ko Negeb ta Ƙan'aniyawa.”

1 Sam 27

1 Sam 27:1-12