1 Sam 27:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda yakan fita da mutanensa su kai wa Geshurawa, da Girziyawa, da Amalekawa hari. Waɗannan su ne mazaunan ƙasar a dā, tun daga Shur har zuwa ƙasar Masar.

1 Sam 27

1 Sam 27:4-12