1 Sam 25:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da samarin Dawuda suka zo, suka faɗa wa Nabal dukan abin da Dawuda ya ce musu, sai suka dakata.

1 Sam 25

1 Sam 25:1-13