1 Sam 25:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tambayi samarinka, za su faɗa maka. Saboda haka ka yarda samarina su sami tagomashi a wurinka, gama yau ranar biki ce. Muna roƙonka ka ba barorinka, da ɗanka, Dawuda abin da za ka iya ba mu.’ ”

1 Sam 25

1 Sam 25:1-18