1 Sam 25:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ji kana da masu sausaya. Lokacin da makiyayanka suke tare da mu, ba mu cuce su ba, ba abin da ya ɓace musu dukan lokacin da suke a Karmel.

1 Sam 25

1 Sam 25:4-15