1 Sam 25:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nabal ya amsa wa barorin Dawuda, ya ce, “Wane ne Dawuda? Wane ne ɗan Yesse? A kwanakin nan akwai barori da yawa waɗanda suka tayar wa iyayengijinsu.

1 Sam 25

1 Sam 25:7-18