1 Sam 25:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tana tafiya a kan jaki, ta kai gindin wani dutse ke nan, sai ga Dawuda da mutanensa tafe. Ta tafi, ta sadu da su.

1 Sam 25

1 Sam 25:12-30