1 Sam 25:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya ce a ransa, “Ashe, a banza ne na yi ta lura da dukan abin da yake na mutumin nan a jeji, har ba abin da yake nasa da ya ɓace. Ga shi, ya rama mini alheri da mugunta.

1 Sam 25

1 Sam 25:12-30