1 Sam 25:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta ce wa samarin, “Ku yi gaba, ga ni nan tafe bayanku.” Amma ba ta faɗa wa Nabal, mijinta ba.

1 Sam 25

1 Sam 25:9-25