1 Sam 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce masa, “Kada ka ji tsoro, gama Saul, mahaifina ba zai same ka ba. Za ka zama Sarkin Isra'ila, ni kuma zan zama wazirinka. Saul mahaifina ya san da haka.”

1 Sam 23

1 Sam 23:13-22