1 Sam 23:15-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya ji tsoro, gama Saul ya fito don ya farauci ransa.Sa'ad da yake cikin jejin Zif, a Horesh, sai Jonatan ɗan Saul, ya zo wurinsa, ya tabbatar masa da kiyayyewar Allah.

1 Sam 23

1 Sam 23:8-22