1 Sam 23:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su biyu fa suka yi wa juna alkawari a gaban Ubangiji. Dawuda ya zauna a Horesh, Jonatan kuwa ya koma gida.

1 Sam 23

1 Sam 23:11-20