1 Sam 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya gudu daga Nayot ta Rama, ya zo wurin Jonatan, ya ce masa, “Me na yi? Mene ne laifin da na yi wa mahaifinka da yake so ya kashe ne?”

1 Sam 20

1 Sam 20:1-11