1 Sam 19:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya kuma tuɓe tufafinsa, ya yi ta annabci a gaban Sama'ila. Ya kwanta huntu dukan yini da dukan dare. Don haka aka riƙa yin karin magana da cewa, “Har Saul ma yana cikin annabawa?”

1 Sam 19

1 Sam 19:15-24