1 Sam 20:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan ya ce masa, “Allah ya sawwaƙa, ba za a kashe ka ba, gama babana yakan faɗa mini kome, ƙarami ko babba, kafin ya aikata. To, me zai sa babana ya ɓoye mini wannan? Wannan ba haka yake ba.”

1 Sam 20

1 Sam 20:1-11