1 Sam 18:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya umarci fādawansa, ya ce, “Ku yi magana da Dawuda a ɓoye, ku ce masa, ‘Ga shi, sarki yana jin daɗinka, dukan fādawansa kuma suna ƙaunarka, yanzu sai ka zama surukin sarki.’ ”

1 Sam 18

1 Sam 18:20-28-29