1 Sam 18:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fādawan Saul kuwa suka faɗa wa Dawuda wannan magana. Sai Dawuda ya ce, “Zama surukin sarki ƙaramin abu ne a ganinku? Ga shi, ni talaka ne wanda ba sananne ba.”

1 Sam 18

1 Sam 18:18-28-29