1 Sam 18:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi tunani a ransa ya ce, “Zan ba shi ita don ta zamar masa sanadin da zai mutu ta hannun Filistiyawa.” Don haka sai Saul ya ce wa Dawuda a karo na biyu, “Yanzu dai za ka zama surukina.”

1 Sam 18

1 Sam 18:12-24