1 Sam 17:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Dawuda ya ce wa Saul, “Ai, baranka makiyayin tumakin mahaifinsa ne, sa'ad da zaki ko beyar ya zo ya kama ɗan rago daga garken,

1 Sam 17

1 Sam 17:25-42