1 Sam 17:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul ya ce wa Dawuda, “Ba za ka iya yaƙi da wannan Bafiliste ba, gama kai ɗan saurayi ne, shi kuwa ya saba da yaƙi tun yana saurayi.”

1 Sam 17

1 Sam 17:25-35