1 Sam 17:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

nakan bi shi in fāɗa masa, in ƙwato ɗan ragon daga bakinsa. Idan ya tasar mini da faɗa, sai in kama reronsa, in buge shi, in kashe shi.

1 Sam 17

1 Sam 17:33-38