1 Sam 17:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da yake magana da su, sai ga Goliyat, jarumin Filistiyawa na Gat, ya fito daga rundunar Filistiyawa, ya yi maganganu irin na dā. Dawuda kuwa ya ji.

1 Sam 17

1 Sam 17:14-25