1 Sam 17:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya bar abin da ya kawo a wurin mai jiran kaya, ya sheƙa zuwa bakin dāga domin ya gai da 'yan'uwansa.

1 Sam 17

1 Sam 17:12-24