1 Sam 17:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan mazajen Isra'ila suka ga mutumin, suka guje masa saboda tsoro.

1 Sam 17

1 Sam 17:21-25