1 Sam 16:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Saul ya aika wa Yesse cewa, “Ina so Dawuda. Ka bar shi ya zauna nan ya yi mini aiki.”

1 Sam 16

1 Sam 16:20-23