1 Sam 16:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya zo wurin Saul, ya kama aiki. Saul kuwa ya ƙaunaci Dawuda ƙwarai, har Dawuda ya zama mai ɗaukar masa makamai.

1 Sam 16

1 Sam 16:13-23