1 Sam 16:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesse kuwa ya yi wa jaki labtu da abinci, da salkar ruwan inabi, da ɗan akuya, ya aiki Dawuda ɗansa, ya kai wa Saul.

1 Sam 16

1 Sam 16:13-21