1 Sam 16:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun daga ran nan zuwa gaba, a duk lokacin da mugun ruhun nan da Allah ya sa masa ya hau kansa, sai Dawuda ya ɗauki garaya, ya kaɗa masa. Sa'an nan mugun ruhun ya sauka, sai Saul ya wartsake.

1 Sam 16

1 Sam 16:13-23