1 Sam 14:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wani daga cikin jama'a ya ce, “Ai, mahaifinka ya yi wa mutane barazana da rantsuwa cewa, ‘La'ananne ne mutumin da ya ci abinci kafin faɗuwar rana.’ ” Mutane kuwa suka tafke.

1 Sam 14

1 Sam 14:22-31