1 Sam 14:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan kuwa ya ce, “Lalle mahaifina ya wahalar da jama'a! Dubi yadda na wartsake sa'ad da na ɗanɗana 'yar zuman nan.

1 Sam 14

1 Sam 14:18-39