1 Sam 14:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Jonatan bai ji barazanar da mahaifinsa ya yi wa jama'a ba, sai ya lakaci saƙar zuma da kan sandansa ya sa a hannu ya kai baka, sa'an nan idanunsa suka buɗe.

1 Sam 14

1 Sam 14:25-26-33