1 Sam 14:25-26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da dukan mutane suka shiga kurmi, sai ga zuma ko'ina, amma ba wanda ya lakata da yatsa ya sa a baka, domin mutane suna tsoron la'anar Saul.

1 Sam 14

1 Sam 14:22-36