1 Sam 14:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Saul yake magana da firist ɗin, sai hargowa a sansanin Filistiyawa ta yi ta ƙaruwa, Saul kuwa ya ce wa firist, “Janye hannunka.”

1 Sam 14

1 Sam 14:14-20