1 Sam 14:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya ce wa Ahaija, “Kawo akwatin alkawarin Allah a nan.” Gama a wannan lokaci akwatin Allah yana hannun Isra'ilawa.

1 Sam 14

1 Sam 14:14-29