1 Sam 14:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Saul da mutanen da suke tare da shi suka taru, suka tafi su yi yaƙi. Sai suka tarar Filistiyawa sun ruɗe suna ta yaƙi da junansu. Aka yi babbar yamutsewa.

1 Sam 14

1 Sam 14:10-22