1 Sam 13:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul da ɗansa, Jonatan, da mutanen da suke tare da su suka zauna a Geba ta Biliyaminu. Filistiyawa kuwa suka kafa sansaninsu a Mikmash.

1 Sam 13

1 Sam 13:14-23