1 Sam 13:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai runduna uku na mahara suka fito daga sansanin Filistiyawa. Runduna ɗaya ta nufi Ofra, zuwa ƙasar Shuwal.

1 Sam 13

1 Sam 13:10-20