1 Sam 13:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya tashi daga Gilgal zuwa Gibeya ta Biliyaminu. Da Saul ya ƙidaya mutanen da suke tare da shi, ya tarar wajen mutum ɗari shida ne.

1 Sam 13

1 Sam 13:11-19