1 Sam 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma yanzu sarautarka ba za ta tabbata ba, gama Ubangiji ya riga ya sami mutum wanda yake so. Ubangiji ya riga ya naɗa shi ya zama sarkin jama'arsa, domin ba ka kiyaye umarnin Ubangiji ba.”

1 Sam 13

1 Sam 13:7-23